Da Ɗumi-Ɗumi: Gwamnatin Tarayya ta sanar da yaushe Nigeria Air zai fara aiki

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sanata Hadi Sirika, ya ce ana sa ran kamfabin sufurin jirgen saman Najeria Air zai fara nan da watan Afrilun 2022.

Ya bayyana haka ne a ranar Laraba yayin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a fadar shugaban kasa dake Abuja.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaKano da Legas na buƙatar ƙarin kaso mai tsoka na kuɗaɗen shiga

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.