Bidiyo: Ana zargin DCP Abba Kyari da safarar hodar-ibilis

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Hukumar NDLEA da ke yaƙi da sha da safarar miyagun ƙwayoyi tana zargin DCP Abba Kyari da haɗa baki da wasu aka shigo da Hodar-ibilis Najeriya kamar yadda za ku gani cikin wannan bidiyon.

Hukumar ce ta saki wannan bidiyon a yau Litinin a matsayin hujjar zargin da take yi wa tsohon shugaban rundinar ƙwararrun ƴan sanda.