Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da ranar buɗe hanyoyin sadarwa

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya sanar da ranar buɗe hanyoyin sadarwa a faɗin ƙananan hukumomin jihar bayan shafe kusan watanni biyu a rufe.

Gwamnan ya bayyana haka ne a wurin wani taro a garin Gusau wurin taron zaben shuwagabannin jam’iyyar APC na jigar, inda ya ke cewa zai buɗe layukan sadarwar a ranar zuwa ranar Litinin 29 ga watan Nuwaban 2021 a faɗin jihar domin al’umma su samu sauƙi.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaWata ƙungiya ta nemi jam’iyyar APC ta tsai da ɗan takaran shugaban ƙasa daga yankin North-Central

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.