Ɗaya daga cikin ƴan majalisun Zamfara da suka koma APC ya rasu

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Rahotanni dake shigowa Hausa Daily Times daga birnin Gusau na jihar Zamfara na bayyana rasuwan Hon. Muhammad G. Ahmed (Walin Jangeru), ɗan majalisar dokokin…

Read More

Dole Ƙasashen Kudancin Sahara su tashi su hana sabuwar masifaffiyar korona jijjiga su

Bankin Bada Ramce na Duniya (IMF), ya bayyana cewa hanya mafi sauki da kuma wahala da…

Read More

An kara wa’adin hada layin waya da lambar katin zama dan kasa zuwa 26 ga Yuli

A karo na shida gwamnatin tarayya ta kara wa’adin ranar rufe rajistar hada layin waya da…

Read More

Najeriya ta fi yawan yaran da basu makarantar boko a Kudu da Saharan Afrika – Minista

Karamin ministan ilimi Chukwuemeka Nwajiuba ya bayyana cewa Najeriya ta fi yawan yaran dake gararamba basu…

Read More

Mai Mala Buni ta rushe shugabacin APC a Zamfara, ya naɗa Matawalle shugaba

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban jam’iyar APC na ƙasa a…

Read More

KURUNKUS: Bayan jan rai da karyata komawa APC da ya rika yi, Matawalle ya tsunduma APCn tare da dubban ƴan Zamfara

Da yammacin Talata ne gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya tsunduma jam’iyyar APC bayan jan rai da…

Read More

RIGERIGEN SHIGA APC: Sakataren APGA, Sanatan Zamfara da Ƴan majalisan Tarayya biyu sun canja sheka zuwa APC

Tsohon sakataren Jam’iyyar APGA na kasa Sani Shinkafi ya koma jam’iyyar APC bayan shekaru 19 da…

Read More

Ingila Ta Sallami Jamus Daga Gasar Euro 2020

Yanzu Ingila za ta hadu da Sweden ko Ukraine, wadanda za su kara nan ba da…

Read More

Dalilin da ya sa aka daina kashe wa Hukumar Yaƙi da Rashawar Kano kuɗi -Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana raddi ga kalaman Shugaban Hukumar Hana Rashawa da Karɓar Ƙorafe-ƙorafe ta…

Read More

Yadda muka damke Nnamdi Kanu daga ƙasashen waje muka maido shi Najeriya – Malami

Ministan shari’a Abubakar Malami ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ta haɗa hannu ne da jami’an tsaro…

Read More