Allah ya albarkaci Jihar Oyo da mata manoma, kuma hamshafai a fannin noma masu yawa. Gaga…
‘Duk wanda muka samu ya haɗa baki da Nnamdi Kanu zai ɗanɗana kuɗarsa komai girman matsayinsa’, Gwamnati
Gwamnatin tarayya ta zayyana wa ƙasashen Turai laifukan da take zargin jagoran ƙungiyar masu fafutukar kafa…
Ba wanda ya isa ya sa mu soke ko mu sassauta dokar hana gararambar kiwon shanu – Gwamna Ortom
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ya ce hare-hare ba ƙaƙƙautawa da makiyaya ke kaiwa a…
KANO: Hizbah ta haramta wa teloli da masu kantina amfani da mutum-mitimi wajen tallata kayan su
Hukumar Hizbah ta Jihar Kano ta haramta wa teloli da masu shaguna amfani da mutum-mitumi wajen…
Shugaba Buhari ya ce Najeriya bata da wata matsalar da ta wuce ƴan Najeriya
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi nuni kan yanayin haɗakar Najeriya, wanda ciki ya kunshi cewa, Sam…
Gwamna Matawalle bai taɓa shawara da ni zai koma APC ba – Aliyu, Mataimakin Gwamnan Zamfara
Mataimakin Gwamnan Zamfara, Mahdi Aliyu, ya tabbatar da cewa Gwamna Bello Matawalle bai taɓa shawara da…
Minista ta raba takardun kama aiki da komfutoci 172 ga jami’an sa-ido kan ayyukan inganta rayuwar marasa galihu a Sokoto
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq, ta miƙa takardun kama aiki da ƙananan…
Ganduje ya janye karar da ya shigar na ƙalubalantar bidiyon da J’aafar ya wallafa ya na cusa daloli a aljihun sa
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya janye karar da ya shigar yana ƙalubalantar bidiyon da mawallafin jaridar…
Hon. Tukura ya baiwa gwamnati shawara kan yadda za ta magance matsalar tsaro da gaggawa
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zuru, Fakai, Sakaba da Danko/Wasagu daga jihar Kebbi, Hon. Kabir…