Gwamnonin Najeriya sun kassara tsarin shari’a da kotunan kasar nan -Agbakoba

Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin ta Kasa, Olisa Agbakoba, ya bayyana cewa gwamnonin Najeriya sun dagula, sun…

Read More

Maida Dokar Karin Albashi a karkashin jihohi ba za ta yi aiki ba – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa maida dokar karin albashi ta naira 30,000 mafi kankantar albashi daga…

Read More

Ɓarkewar Korona a Turkiyya, Birazil da Indiya, ya sa Najeriya ta tsaurara dokar hana shigowa daga ƙasashen

Sakataren gwamnatin Najeriya, Boss Mustapha ya bayyana cewa a dalilin darkakowar annobar Korona da ya tsananta…

Read More

Ciyamomin Kaduna ta Arewa, Lere da Soba sun sha kasa a jarabawar tantance ‘yan takaran APC a Kaduna

Sakamakon jarabawar tantance ‘yan takara da jam’iyyar APC ta yi wa duka wadanda suka sayi fom…

Read More

Kuncin rayuwa bai hana jami’an kwastan fasa kantinan ’yan kasuwa su kwace tirelolin shinkafa ba

Jami’an Kwastan sun kutsa kasuwar Oja Oba da ke Ibadan da safiyar Asabar su ka kwace…

Read More

Masarautar Katsina ta dakatar da Hakimin Kankara, saboda zargin mu’amala da ’yan bindiga

Masarautar Katsina ta dakatar da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf, bisa zargin sa da mu’amala da ’yan…

Read More

Sojojin Najeriya sun rada wa yakin Boko Haram sabon suna

Rundunar Sojojin Najeriya ta sauya sunan Yakin Boko Haram daga ‘Operarion Lafiya Dole’ zuwa ‘Operarion Hadin…

Read More

Kwangila Mbaka ya nema bai samu ba, sai ya huce kan Buhari – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Kasa ta yi zargin babu wani dalilin da Babban Limimin Kirista dan Enugu, Ejike…

Read More

KYAN DAN MACIJI: An damke matashi da sabbin wayoyin sata guda 273, na naira miliyan 15 a Katsina

Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta damke wani matashi mai suna Lawal Ibrahim da wayoyin sata…

Read More

Comment on SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai by Aminu Baba

Datti Baba Ahmed y ace ina satan kudin jihar Kaduna. Na bashi dama, kace ni Barawo,…

Read More