Rundunar’ Yan sandan Kaduna ta kama wasu matasa uku da mace daya da suka yi garkuwa…
KUDU TA DAGULE: An banka wa ofishin INEC wuta a Akwa Ibom, an cafke harsashen ‘mashin ga’ 753 a Ebonyi
Dandazon zauna-gari-banza sun banka wa Ofishin Hukumar Zabe ta Kasa wuta a jihar Akwa Ibom, a…
Yadda ‘Yan bindiga suka bindige kwamishina, suka yi garkuwa da shugaban karamar hukuma a Kogi
‘Yan bindige sun kashe Kwamishinan Hukumar Biyan Kudaden Fansho na Jihar Kogi, Adebayo Solomon. An bindige…
SSS sun gargadi masu furta munanan kalaman da ka iya haddasa fitina su daina
Hukumar ‘Yan Sandan Leken Asiri ta Kasa (SSS ko DSS) ta fitar da sanarwar kakkausan gargadi…
HIMMA DAI MATA MANOMA: Na saki harkar tela na kama noma don ciyar da marayu na bakwai – Matar da ke takabar rasuwar mijin ta
Josephine Malokwu mai shekaru 51, mace ce mai kokarin sana’a, wadda ta shafe shekaru 25 ta…
GARGADIN TINUBU: “Idan Najeriya ta tarwatse sai mun fi Iraqi da Sudan lalacewa”
Babban jigon jam’iyyar APC na Kasa, Bola Tinubu, ya yi kakkausan gargadin cewa masu tayar da…
Ja’afar Ja’afar ya yi hijira zuwa Birtaniya har sai Ganduje ya daina farautar sa
Fitaccen dan jarida, mawallafin Daily Nigerian, Ja’afar Ja’afar ya tattara nasa-inasa tare da iyalan sa gaba…
PDP tsohuwar rijiya ce da ‘Yan Majalisar APC ke tsoron shiga ciki – Hon. Ado Doguwa
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya, Alasan Ado-Doguwa ya bayyana cewa jam’iyyar PDP jirgin ruwan da…