Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙiyasta cewa a cikin shekaru biyar Boko Haram sun tayar da bama-bamai…
RANAR MUHALLI TA DUNIYA: Gwamnatin Kaduna za ta shuka itatuwa miliyan 1.2 a jihar
Gwamnatin jihar Kaduna za ta shuka itatuwa miliyan 1.2 domin rage matsalolin canjin yanayi a jihar.…
Korona ta yi sanadiyar rasuwar wasu ‘yan Najeriya 18 ranar Alhamis
Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa, NCDC ta bayyana cewa korona ta kashe mutum 18 a ranar…
ZAFTARE MA’AIKATA: Kungiyar Kwadago ta kai karar El-Rufai wajen Buhari kan watsi da yarjeniyar da aka yi da shi a Abuja
Kungiyar Kwadago ta Kasa ta kai karar gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai wajen shugaban Kasa, Muhammadu…
Ko gwamnatin Najeriya ta janye dakatar da Tiwita ko mu hadu a Kotu – Kungiyar Lauyoyin Najeriya
Shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya NBA, Olumide Akpata, ya kalubalanci gwamnatin Najeriya karkashin shugabancin Muhammadu Buhari ta…
YAWAN SATAR ƊALIBAI: Gwamnati ta yi amfani da tubabbun mahara su murƙushe gagararrun ‘yan bindiga
Fitaccen malami Sheikh Ahmad Gumi, ya shawarci gwamnatin tarayya ta raba kawunan ‘yan bindiga wajen yin…
Buhari ya shirya, zai miƙar da duk wani taƙadarin da ya karkace -Femi Adesina
Kakakin Yaɗa Labarai na Shugaba Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya jaddada goyon bayan sa a kan…