Kungiya mai zaman kanta ta horas da matasa 54 yadda ake dinka audugar mata da za a rika wankewa ana maidawa

Kungiya mai zaman kanta ‘Town Crier Initiative Africa’ ta horar da matasa maza da mata 54…

Read More

Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

Babban jami’in kwastam dake kula da yankin jihar Katsina Chedi Wada ya bayyana cewa hukumar ta…

Read More

Hukuncin Twitter akan Buhari: Taimako ne ga Buhari da Najeriya, Daga Ahmed Ilallah

Tozarcine ga Shugaba Buhari a kwatanta maganar sa da shugaban IPOB Nmendi Kanu. Duk mai nazari…

Read More

Soja ya harbe kansa bayan ya bindige wani ma’aikacin kwastam a iyakar Seme

Wani soja dake aiki a bataliya ta 243 a Ibereko Badagry LCP Mahmud Sulaiman ya bindige…

Read More

Duk mai fatan Najeriya ta dagule, bai ɗanɗani wahalar Yaƙin Basasa ba – Sanata Abdullahi Adamu

Sanata Abdullahi Adamu, kuma tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa, ya bayyana cewa masu tada-ƙayar-baya da kartar ƙasa…

Read More

RAHOTO: Duk da maƙudan biliyoyin nairorin da Buhari ke narkawa a fannin noma, gwamnatin sa ce koma-baya a noma tun daga 1999 zuwa yau

Lokacin da Shugaba Muhammadu Buhari ya zama Shugaban Ƙasa a 2015, ya yi alƙawarin faɗaɗa hanyoyin…

Read More

Kada ƴan Najeriya su tada hankali, za mu san yadda za su ci gaba da mu’amula da Tiwita – Sakon Tiwita ga ƴan Najeriya

Kamfanin Tiwita da ke yanar gizo ya bayyana cewa kada ƴwn Najeriya su wani damu da…

Read More

Ƴan bindiga sun kashe mutane 88 a Kebbi

Ƴan Sanda a Jihar Kebbi sun tabbatar da mutuwar mutane 88 sakamakon harin yan bindiga a…

Read More

Duk wanda ya karya dokar gwamnati kan dakatar da Tiwita a Najeriya za a tunkuda shi gaban kuliya kuma a ladabtar dashi – Malami

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya yi gargadi da kakkausar murya ga yan Najeriya cewa duk wanda…

Read More

TARON MAJALISAR ƊIKIN DUNIYA: Abin da Bawan EFCC ya shaida wa ƙasashe 192 kan manyan barayin Najeriya

Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa, ya nemi haɗin kan ƙasashen duniya 192 wajen ganin Najeriya ta dawo…

Read More