Ina fatan ƴan Najeriya za su yi min adalci idan za su ba da tarihina – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ya bayyana cewa yana fatan ƴan Najeriya za su yi masa…

Read More

‘Yan sanda sun kashe ‘yan bindigan biyu a jihar Kogi

Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa ta kashe wasu ‘yan bindiga da ake zargin…

Read More

Kungiyar ma’aikatan Kotuna ta janye yajin aikin da ta shafe kwanaki 64 ta na yi

Kungiyan ma’aikatan kotunan kasar nan JUSUN ta janye yajin aikin da ma’aikatan ta suka shafe kwanaki…

Read More

JITA -JITA : Auwal Sankara yana nan daram a matsayinsa na babban hadimin gwamna Badaru – In ji Badaru

Auwalu Sankara yanan nan a matsayinsa na Babban Mataimaki na musamman akan sabbin fafafen sadarwa, ga…

Read More

Gwamnan Bauchi ya kori dukkan kwamishinonin sa

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed, ya sauke dukkan kwamishinonin sa baki daya. A cikin wata sanarwa…

Read More

Buhari ya karbi wayar farko da aka kera a Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi wayar selula ta farko da aka ce an kera a Najeriya,…

Read More

Facebook, Tiwita da sauransu sai sun yi rajista a Najeriya kuma su bi dokokin kasa – Lai Mohammed

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa da ga yanzu shafukan sada zumunta a yanar gizo, Tiwita, Facebook…

Read More

Trump ya jinjina wa Buhari kan ‘rufe wa dan tsuntsun Tiwita baki’

Tsohon Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna yabo da jinjina ga Gwamnatin Najeriya saboda dakatar da…

Read More

KORONA: Daga mutum kasa da 40 da ake samu, ranar Talata yawan wadanda suka kamu ya zarce 100

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa, NCDC ta bayyana cewa mutum 102 suka kama cutar ranar Talata.…

Read More

Yadda daliba ta rasu a dakin kwannan ɗalibai a BUK – Mahukunta

Jami’in dake kula da harkokin ɗalibai, na jami’ar Bayero da ke Kano Shamsuddeen Umar ya bayyana…

Read More