Ku koma aiki ‘ko cefane ya gagare ku’ idan mun hana ku albashi – Gargadin Gwamnati ga ma’aikatan kotu da na majalisu

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkan ma’aikatan kotuna da na Majalisun Dokokin Jihohi su gaggauta yanke yajin…

Read More

Kungiyar Dalibai Musulmi (MSS) sun yi wa Tiwita tofin tsinuwar daina amfani da ita

Kungiyar Dalibai ta Najeriya (MSS), ta umarci dukkan rassan ta na Kananan Hukumomi, Manyan Makarantu da…

Read More

Trump ya taya Najeriya murna kan matakin da Buhari ya ɗauka akan Twita

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Tsohon shugaban Amurka Donald J. Trump ya taya Najeriya murnar…

Read More

KARANCIN MALAMAI: Ma’aikatan gwamnati 5000 za su koma aji – In ji Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za ta mai da ma’aikatan gwamnati 5,000 da suka karanci…

Read More

AMAI DA GUDAWA: Mutum 441 sun kamu, shida sun mutu a jihar Filato

A ranar Talata kwamishinan kiwon lafiya ta jihar Filato Nimkong Ndam ya bayyana cewa mutum 441…

Read More

SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

Majalisar Dattawa ta yi shiru ba ta ce komai ba, bayan da Sanatocin jam’iyyar PDP su…

Read More

Yadda yunwa ta sa tilas na rungumi harkar noma – Mace mai digiri na biyu

Wata mata wadda ta yi Digiri na Biyu, wato Masters Degree kan Tsarin Kasuwanci, ta bayyana…

Read More

RASHIN TSARO: Majalisa na bukatar a gaggauta kara jami’an tsaro a makarantu

Majalisar Tarayya ta shaida wa Gwamnatin Tarayya ta fito da wani sabon tsarin inganta tsaro a…

Read More

Yadda wani mafusaci ya gaura wa shugaban kasar Faransa mari sai da ya kife, daga mika masa hannu su yi masabaha

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sha zazzafar mari daga wani mutum da ba a faɗi…

Read More

Facebook zai dakatar da amfani da kafar a soshiyal midiya kyauta daga 2023

Daga 2023 ba za a iya yin mu’amula kai tsaye da shafin Facebook kyauta ba sai…

Read More