KITSO DA KWARKWATA: Sanata Lawan ya naɗa Sanatoci biyar cikin kwamitin duba Ƙudirin Kwaskwarimar Zaɓe, alhali su na adawar kafa dokar aika sakamakon zaɓe ta yanar gizo

Shugaban Majalisar Dattawa ya naɗa kwamitin sanatoci bakwai domin su duba inda aka samu dabur-dabur ɗin…

Read More

TAKARAR ZAƁEN 2023: Babu wata hujjar hana miƙa wa ƙabilar Igbo mulkin Najeriya – Rochas Okorocha

Tsohon Gwamnan Jihar Imo, kuma Sanatan Imo ta Yamma, Rochas Okorocha, ya bayyana cewa babu wani…

Read More

Najeriya ba za ta fallasa masu ɗaukar nauyin ‘yan ta’adda ba -Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa Najeriya ba za ta fallasa masu ɗaukar nauyin ‘yan ta’adda…

Read More

INEC ta dakatar da rajistar masu zaɓe a Jihar Bauchi

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ɗage aikin rajistar masu zaɓe da ake yi a Jihar…

Read More

Majalisar Tarayya na neman ba’asin yadda aka yi da kadarorin da aka ƙwato daga tsoffin shugabanni

Majalisar Tarayya ta nuna damuwa dangane da rashin sanin haƙiƙanin yadda aka yi da kadarorin da…

Read More

SHUGABANCIN NAJERIYA A 2023: Osinbajo zai iya ‘fidda A’i a rogo’ – Inji Gwamna Sule na Nasarawa

Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya shaida cewa idan Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ya…

Read More

TSANANIN KISHI: Za a ci gaba da shari’ar matan da ta kashe ƴaƴan mijinta uku a jihar Yobe

Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama wata mata mai suna Kadija Yakubu mai shekara 22…

Read More

Uwargidan gwamnan Bauchi ta raba wa kungiyoyin mata manoma tallafin taki kyauta

A ranar Litinin ne uwargidan gwamnan jihar Bauchi Aisha Mohammed ta raba wa kungiyoyin mata manoma…

Read More

‘Yan sandan jihar Adamawa sun kama mayu 21 da suka cinye wasu mutum 7 a ƙauyen Dasin Bwate

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane su 21 da ake zargi Mayu ne…

Read More

Kullum maigida na sai ya jibge ni, wai na cika narkan Tuwo – Inji Fiddausi matar Haruna a Kaduna

A kotun Shari’a dake Magajin Gari jihar Kaduna wata matar aure Firdausi Sulaiman ta kai karan…

Read More