Shin da gaske ne akwai wuraren kiwo a wasu kasashen duniya da suka fi fadin wasu jihohin Najeriya kamar yadda Gwamna Bagudu na Kebbi ya fadi? Binciken DUBAWA

Rikicin manoma da makiyaya a Najeriya na ci gaba da kasancewa karfen kafa ga masu ruwa…

Read More

Ba gaskiya bane wai Dangote zai karkatar da kasuwancin sa zuwa kasar Amurka – Binciken DUBAWA

Zargi: Wani sakon WhatsApp da aka rika yadawa ya bayyana cewa wai fitaccen attajiri wanda ya…

Read More

A yi Hattara da ‘Yan Damfara: Kamfanin Foodco ba ya baiwa kwastamomin sa kyartar Kudade – Binciken DUBAWA

Zargi: Wani labari da ake yadawa a shafukan WhasApp na bayanin wai domin bukukuwan cika shekaru…

Read More

RA’AYIN PREMIUM TIMES: FAƊUWAR DARAJAR NAIRA: CBN ya saki jaki, ya koma dukan taiki

Wata tara cur kenan a duk lokacin da Naira ta shiga gasar kokawa da kuɗaɗen waje…

Read More

Dalilin daya sa aka katse hanyoyin sadarwar wasu layukan kira a Kananan hukumomin Sokoto 14 – Tambuwal

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana wa Muryar Amurka cewa sai da suka samu…

Read More

HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda na baro jihar mu na dawo ƙauyen Abuja ina noman rogo, wake, gyaɗa, shinkafa da masara – Wata mai himma

Rebecca Isaac mace ce mai himmar neman na kan ta. Wannan ƙwazon ya sa ta baro…

Read More

INUWA BA KI ƘYAMAR KOWA: APC ta tsaida Andy Uba dan takarar gwamnan Anambra

Yayi da jam’iyyar APC ta buɗe ƙofa tsoffin kuraye na tururuwa a cikin jam’iyyar, a yanzu…

Read More

SHIRIN N-POWER: Gwamnati ta fara biyan bashi ga matasa 14,021 ‘yan kashi na ‘A’ da ‘B’

Ma’aikatar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta Tarayya ta bayyana cewa a yanzu ta fara…

Read More

Ƙuri’un Yusuf Garba bai kai ya ci gaba da zama a gidan ‘Big Brother’ ba an fidda da shi

Daya daga cikin wadanda aka fafatawa a gasar cin kyautar naira biliyan 90 na BBNaija Yusuf…

Read More

Buhari a nada sabbin shugabannin hukumar gudanarwar Kamfanin mai na kasa, NNPC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada shugabannin hukumar gudanarwar kamfanin mai na kasa, NNPC. Sanarwar wanda…

Read More