KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna Nadir El-Rufa’i ya gargaɗi mutanen Kaduna kada su kuskura su fito yin zanga-zangar…

Read More

Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya ce ya janye daga takarar gwamnan Kebbi. Hakan na kunshe ne…

Read More

Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya fasa takarar neman zama shugaban ƙasa da ya ke yi a…

Read More

ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

Mataimakin Kakakin Majalisar Jihar Kano, Zubairu Hamza Masu ya fice daga APC, ya koma PDP. Ya…

Read More

Ƴan Tiwita sun ce ba za su zaɓi Atiku ba saboda ya goge sakon yin tir da kisan Deborah da ta yi Ɓatanci ga Annabi

Masu rubuce-rubuce a shafin tiwita da dama sun bayyana rashin jin daɗin du ga goge sakon…

Read More

ƁATANCI GA MANZON ALLAH: Gwamnatin Sokoto ta rufe kwalejin Ilmi na Shehu Shagari

Gwamnatin jihar Sokoto ta rufe Kwalejin Ilimi na Shehu Shagari dake jihar Sokoto. Hakan ya biyo…

Read More

Buhari ya umurci Gwamnan CBN, Emefiele da jami’an gwamnati da ke takarar kujerun siyasa su ajiye aiki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele da duk wani minista…

Read More

‘Yan bindiga sun saki faston cocin Katolika da suka sace bayan an biya miliyoyin naira kuɗin fansa

Shugaban kwamitin gudanarwa na cocin Katolika dake jihar Akwa-Ibom Cletus Okodi ya bayyana cewa ‘yan bindiga…

Read More

APCn Kano sai tsiyayewa ta ke yi, ƴan majalisa uku sun koma Jam’iyya mai alamar kayan maimari, NNPP

‘Yan majalisan dokokin jihar Kano uku sun tuma tsalle daga jami’iyyar APC sun tsunduma jam’iyyar NNPP…

Read More

Duk wani mai takarar kujerar siyasa da na naɗa a gwamnati na ya ajiye aiki daga yau zuwa 16 ga Mayu -Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci duk wani minista ko jami’in gwamnati da ke neman takarar…

Read More