Cikin ‘ya’ya 10 da ake haihuwa wa magidantan Najeriya, 6 ba ‘ya’yan su bane kuma ba su sani ba – Likitan gwajin sanin kwayoyin halitta

Wani kwararren likitan gwajin asalin mahaifan ya’ya wato sanin kwayoyin halitta DNA Abiodun Salami ya bayyana…

Read More

Cikin ‘ya’ya 10 da ake haihuwa wa magidantan Najeriya 6 ba nasu bane kuma ba su sani ba – Likitan gwajin sanin kwayoyin halitta

Wani kwararren likitan gwajin asalin mahaifan ya’ya wato sanin kwayoyin halitta DNA Abiodun Salami ya bayyana…

Read More

Mahara sun saki daliban makarantar Kaduna 10, saura 21 cikin mutum 131 da suka sace

Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya, John Hayab ya bayyana cewa mahara sun saki dalibai 10 cikin dalibai…

Read More

Yadda mutanen Tangaza suka kutsa cikin ofishin ‘yan sanda suka fiddo ‘Yan bindiga suka babbake su

Jim kadan bayan ‘yan bindiga sun kashe wasu mutum biyu sannan sun yi garkuwa da wasu…

Read More

GYARAN DOKAR ZAƁE: Har yanzu Majalisar Tarayya ba ta amince da wasu manyan muradai ba – INEC, Yiaga Africa

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da ƙungiyar Yiaga Africa sun bayyana cewa har yanzu Majalisar Tarayya…

Read More

BASHI BA YA SA GABAN KA YA FAƊI: Buhari ya bayyana yadda zai yi tsantsenin kashe dala biliyan 5 da zai sake rikitowa bashi

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya za ta kashe fiye da dala biliyan 4…

Read More

KARYEWAR DARAJAR NAIRA: Ba haukan yawo tsirara ba, har dukan mutane da kulki sai Naira riƙa yi – Kingsley Moghalu

“Matuƙar dai a kullum Najeriya za ta ci gaba da dogaro da ɗanyen man fetur, to…

Read More

ƘILU TA JA BAU: Rahoton PREMIUM TIMES ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa, ta gayyaci Shugaban NNPC don jin yadda aka yi wala-walar cinikin mai na biliyoyin nairori

Wani Rahoton Musamman da PREMIUM TIMES ta buga kan yadda wasu ‘yan wala-wala su ka sayar…

Read More

DAUKAR SABBIN MA’AIKATA: Jami’ar jihar Sokoto ba ta tallata daukar sabbin ma’aikata ba – Binciken DUBAWA

A Kwanakin nan an yi ta yada sako a kafofin sadarwa na soshiya midiya da WhatsApp…

Read More

Shin da gaske ne gemun masara na warkar da cututtuka a jikin Dan Adam? Binciken DUBAWA

Zargi: Wani bidiyo da aka saka shi a shafin nishadantarwa a yanar gizo TikTok wanda mutane…

Read More