Karon-Battar Argentina Da Poland: Shin Su Messi Za Su Kai Zagayen ‘Yan 16?

nasara a wannan wasa ne kadai za ta ba Argentina damar zuwa matakin gaba a gasar…

Read More

QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

Wasannin da aka buga na biyu a ranakun 28 da 29 ga Nuwamba, ya nuna yadda…

Read More

QATAR 2022: Kamaru Da Serbia Sun Yi Kunnen Doki 3-3

Kamaru da Serbia sun tashi da kunnen doki 3-3 ranar Litinin a gasar cin kofin duniya…

Read More

QATAR 2022: Amurka Ta Kimtsa Ko Ta Doke Iran Ko Kuma Ta Tattara Ta Koma Gida

Kimanin shekaru 24 kenan da Amurka ta fafata da kasar Iran. A waccan lokacin Amurka bata…

Read More

Qatar 2022: Ghana Ta Doke Koriya ta Kudu Da Ci 3-2 Bayan Zazzafar Karawa

Ghana dai ta gaza cin wasanta na farko da Portugal a farkon bude gasar wacce ake…

Read More

QATAR 2022: Jamus Ta Tsallake Rijiya Da Baya A Gasar Cin Kofin Duniya

Jamus ta gujewa wani abin kunya na ficewa daga gasar cin kofin duniya a farkon gasar…

Read More

QATAR 2022: Siyasa Ba Za Ta Shiga Karawarmu da Iran Ba – Kocin Amurka

Kocin Amurka, Gregg Berhalter, ya ce harkar siyasa ba za ta shiga karawar Cin Kofin Duniya…

Read More

LABARIN WASANNI: Wasan Cin Kofin Duniya

A ci gaba da fafata wasannin gasar kwallon kafa ta cin kofin duniya ta bana a…

Read More

Portugal Ta Doke Ghana Black Stars Da Ci 3-2 

Tawagar kwallon kafa ta Portugal ta yi nasarar doke Ghana da ci 3-2 a karawar farko…

Read More

Gasar Cin Kofin Duniya: Kamaru Ta Sha Ci Daya Mai Ban Haushi A Hannun Switzerland A Qatar

Breel Embolo ne ya zura kwallo a ragar kasar haihuwarsa da ya baiwa Switzerland nasara da…

Read More