Karon-Battar Argentina Da Poland: Shin Su Messi Za Su Kai Zagayen ‘Yan 16?
nasara a wannan wasa ne kadai za ta ba Argentina damar zuwa matakin gaba a gasar yayin da kunanen doki zai iya sa ta shiga zagayen, amma hakan ya danganta ne da yadda sakamakon daya wasan rukunin zai kaya.