PDP na so SSS su gayyaci Minista Akpabio kan kalaman sa dangane da matsalar tsaro

Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Hukumar Tsaro ta SSS ta gayyaci Ministan Bunkasa Yankin Neja…

Read More

Yadda aka kashe Daudawa, kwanaki 4 bayan ya ya yi watsi da sulhu ya koma daji

Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi…

Read More

TUBAN MUZURU: Ƴan Bindiga sun harbe Auwalun Daudawa

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Tashar Radiyo na DW ta ruwaito mutuwar Tubabben jagoran ƴan bindigan nan Auwalu Daudawa da ya jagoranci sace ɗaliban sakandaren Ƙanƙara ta jihar Katsina.…

Read More

Yadda na shafe kwanaki 25 a hannun Fulanin da su ka yi garkuwa da ni – Wazirin Dansadau

Alhaji Mustaoha Umar shi ne Wazirin Dansadau, garin da ke cikin Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. A zantawar sa da PREMIUM TIMES HAUSA, ya bada labarin irin bakar wahala…

Read More

An yi nadin sabon sarkin Dangulbi dake Jihar Zamfara

Alhaji Hussaini Marafa, shi ne sabon uban kasar Dangulbi dake a masarautar Dansadau a karamar hukumar Maru a Jihar Zamfara. Maimartaba Sarkin Dansadau, Alhaji Husseini Umar shi yayi nadin a…

Read More

Buhari ya maida wa Gwamna Ortom raddi

Shugaba Muhammadu Buhari ya maida wa Gwamna Sanuel Ortom na Jihar Benuwai raddin zargin da ya yi masa cewa ya yi biris ‘yan bindiga na kashe al’ummar jihar Bemuwai ya…

Read More

Wai ina wakar da Rarara ya karbi kudin talakawa ya yi barazanar zai yi wa Buhari? Daga Asabe Dattijo

Fitaccen mawakin APC kuma mawakin shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Abdullahi Ganduje na jihar Kano Dauda Kahutu, wand aka fi sani Rarara ya yi buris da mutane bayan ya yi…

Read More

PDP ta nemi Buhari ya shirya taron gangami kan matsalar tsaro

Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta kiran taron gangami na kasa kan matsalar tsaro, yadda jama’a da dama za su iya bayar da gudummawar shawarwarin…

Read More

MATSALAR TSARO: Najeriya ba ta afkawa cikin irin wannan mawuyacin halin a baya ba – Minista Akpabio

Ministan Harkokin Bunkasa Yankin Neja Delta, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa Najeriya ba ta taba samun kan ta mawuyacin halin da ta tsinci kan ta ba a yanzu. Akpabio ya…

Read More

Ku kare kanku daga ’Yan Bindiga amma kar ku karya doka~ Gwamnan Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙirayi mazauna jihar da su kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga amma su tabbatar ba su karya doka ba, kamar yadda Channels Tv ta ruwaito. Yankin…

Read More