Kuncin rayuwa bai hana jami’an kwastan fasa kantinan ’yan kasuwa su kwace tirelolin shinkafa ba

Jami’an Kwastan sun kutsa kasuwar Oja Oba da ke Ibadan da safiyar Asabar su ka kwace…

Read More

Masarautar Katsina ta dakatar da Hakimin Kankara, saboda zargin mu’amala da ’yan bindiga

Masarautar Katsina ta dakatar da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf, bisa zargin sa da mu’amala da ’yan…

Read More

Sojojin Najeriya sun rada wa yakin Boko Haram sabon suna

Rundunar Sojojin Najeriya ta sauya sunan Yakin Boko Haram daga ‘Operarion Lafiya Dole’ zuwa ‘Operarion Hadin…

Read More

An kashe mutum 323, an yi garkuwa da mutum 949 cikin watanni uku a jihar Kaduna – Rahoto

Bayanai kan tsaro da gwamnatin jihar Kaduna ta fitar ranar Juma’a sun nuna an kashe mutum…

Read More

Kwangila Mbaka ya nema bai samu ba, sai ya huce kan Buhari – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Kasa ta yi zargin babu wani dalilin da Babban Limimin Kirista dan Enugu, Ejike…

Read More

KYAN DAN MACIJI: An damke matashi da sabbin wayoyin sata guda 273, na naira miliyan 15 a Katsina

Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta damke wani matashi mai suna Lawal Ibrahim da wayoyin sata…

Read More

Comment on SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai by Aminu Baba

Datti Baba Ahmed y ace ina satan kudin jihar Kaduna. Na bashi dama, kace ni Barawo,…

Read More

Comment on Atiku ya bude gidan abinci by Mr. Abdin

Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya bude gidan abinci mai suna Chicken Cottage a Abuja.…

Read More

Comment on Ko Buhari ya amince yayi Takara a 2019 ko mu maka shi a kotu – Ganduje by Shamsu habibuj

Gwamnnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya fadi cewa a shirye suke da su maka shugaban kasa…

Read More

Comment on TARON PDP: Lema ta yage a taron PDP na yankin Arewa Maso Yamma, Namadi Sambo ya fice a fusace by Mahmoud Suleiman, (iyan kagarko),

A ranar jajibirin gangamin jam’iyyar PDP da za a gudanar yau Asabar a Abuja, sai ga…

Read More