Zai yi wahala Amurka ta taya Najeriya dakile matsalar tsaro, saboda tabon take hakkin jama’a da ke jikin gwamnatin kasar nan – Falana

Babban Lauya kuma babban dan taratsin kare hakkin jama’a Femi Falana, ya bayyana cewa ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya daina yi wa ‘yan Najeriya romon-kunne da molon-ka, ya na…

Read More

DAUDAWA YA KOMA RUWA: Gogarman ‘Yan bindiga da ya shirya sace daliban makaranta 300 na Kankara ya koma daji

Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakabdaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi…

Read More

Wasu Gwamnonin A Najeriya Sun Fi Dacewa Da Mulkin Soja, Daga Mustapha Soron Dinki

Mulkin siyasa idan babu farin ciki ya samu matsala. Amfanin siyasa shine ta samar da farin ciki mai girma a tsakanin mutane masu rinjaye. Wannan ita ce cikakakykyiyar siffar gwamnatin…

Read More

NESA TA ZO KUSA: INEC ta bayyana ranar zaben shugaban kasa a 2023

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa a ranar 18 ga Fabrairu ne za a gudanar da Babban Zaben shekarar 2023. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya…

Read More

‘Yan majalisa za su iya tsige Buhari idan babu abin da ya canja bayan Taron Dakile Matsalar Tsaro

Shugaba Muhammadu Buhari zai iya fuskantar tsigewa daga Majallisar Tarayya matsawar aka ga babu wani abu da ya canja bayan Taron Dakile Matsalar Tsaro da aka shirya gudanarwa. Dan Majalisar…

Read More

Ku kare kanku daga ‘Yan bindiga, amma kada ku karya doka – Gwamnatin Zamfara

Kwamishinan watsa labarai na jihar Zamfara, Ibrahim Dosara ya umarci mutanen jihar Zamfara su kare kansu daga’ Yan bindiga idan suka far musu sai da ya ce abi kamar yadda…

Read More