Tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya bude gidan abinci mai suna Chicken Cottage a Abuja.
Atiku ya bude gidan abincin ne a Jabi Lake Mall dake Abuja.
Sanata Ben Bruce na daga cikin wadanda suka raka Atiku zuwa wajen bude wannan gidan abinci.