ALLURA CIKIN RUWA: Wa APC Za Ta Zaba Don Zama Shugaban Jam’iyya A Katsina? Daga Muhammad Bello

Ganin watanni shida da uwar jam’iyyar APC ta tsara domin shirya taron jam’iyyar da za’a zabi…

Read More

RASHIN TSARO: An kashe mutum 201, an sace mutum 137 a makon jiya

A makon da ya gabata an ƙididdige yawan mutanen da aka kashe a hare-hare da dama…

Read More

RIKICIN ‘YANCIN KOTUNA: Gwamna Wike ya yi fatali da yarjejeniya tsakanin Ƙungiyar Gwamnoni da Ƙungiyar Ma’aikatan Kotu

Gwamnan Jihar Rivers, Nysom Wike ya bayyana cewa Jihar Rivers ko kaɗan ba ta amince da…

Read More

Ƴan bindiga a Kudu sun ƙwace tirela cike da shanun ‘yan Arewa, sun kashe direba da kwandasta a Anambara

A ranar Lahadi ce kangararrun ‘yan kudu a Jihar Anambra su ka tare wata babbar mota…

Read More

MANOMA DA MASU SAFARAR ALBASA SUN FUSATA: Mun daina kai albasa dukkan kudancin Najeriya, sai an biya mu diyyar asarar naira biliyan 4.5

Kungiyar Manoma da Masu Safarar Albasa na Najeriya sun yanke hulɗa da kakaf jihohin ƙasar nan,…

Read More

NEJA BA LAFIYA: An arce da Madawakin Zungeru da matan sa biyu, mutum 18 sun nutse a ruwa wajen gudun tsira

Aƙalla mutum 20 aka bada labarin tabbatar da mutuwar su, lokacin da ‘yan bindiga su ka…

Read More

TSAKANIN TIWITA DA BUHARI: Karen Bana Maganin Zomon Bana

Bisa dukkan alamu ba cirewa ko dakatar da shafin tiwita ɗin Shugaba Buhari ne ya bata…

Read More

An harbi mutum biyu cikin masu zanga-zangar da suka datse wa gwamna Baguda hanya a Kebbi

Jami’an tsaro sun harbi mutum biyu cikin masu zanga zangar rashin tsaro da suka tare motar…

Read More

Ba Za Mu Taba Sayar Da Mbappe Ba – PSG

Dan shekara 22, Mbappe wanda ya zura kwallo 42 a gasa daban-daban a kasar ta Faransa,…

Read More

Janarori 29 da za suyi sallama da aikin Soja saboda nada Manjo-Janar Farouk Yahaya Babban Hafsan Sojojin Najeriya

Janarori 29 da za suyi sallama da aikin Soja saboda nada Manjo-Janar Farouk Yahaya Babban Hafsan…

Read More