RAHOTO: Duk da maƙudan biliyoyin nairorin da Buhari ke narkawa a fannin noma, gwamnatin sa ce koma-baya a noma tun daga 1999 zuwa yau

Lokacin da Shugaba Muhammadu Buhari ya zama Shugaban Ƙasa a 2015, ya yi alƙawarin faɗaɗa hanyoyin…

Read More

Kada ƴan Najeriya su tada hankali, za mu san yadda za su ci gaba da mu’amula da Tiwita – Sakon Tiwita ga ƴan Najeriya

Kamfanin Tiwita da ke yanar gizo ya bayyana cewa kada ƴwn Najeriya su wani damu da…

Read More

Ƴan bindiga sun kashe mutane 88 a Kebbi

Ƴan Sanda a Jihar Kebbi sun tabbatar da mutuwar mutane 88 sakamakon harin yan bindiga a…

Read More

Kamaru Ta Doke Najeriya Da Ci 1- 0 A Wasan Sada Zumunta

Kamaru ta doke Najeriya da ci daya da nema a wani wasan sada zumunta da aka…

Read More

Najeriya Ta Doke Kamaru Da Ci 1 – 0 Yayin Da Abin Yayyafa Ruwa Ya Daina Aiki Ana Tsakiyar Gasar Sada Zumunta Jiya

Najeriya ta doke Kamaru da ci daya da nema a wani wasan sada zumunta da aka…

Read More

Duk wanda ya karya dokar gwamnati kan dakatar da Tiwita a Najeriya za a tunkuda shi gaban kuliya kuma a ladabtar dashi – Malami

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya yi gargadi da kakkausar murya ga yan Najeriya cewa duk wanda…

Read More

Kamfanonin sadarwar sun bi umarnin gwamnati, sun toshe damar shiga Twitter

Ƙungiyar kamfanoni masu lasisin layukan sadarwa a Najeriya, ALTON, ta ce ta samu umarni daga Hukumar…

Read More

TARON MAJALISAR ƊIKIN DUNIYA: Abin da Bawan EFCC ya shaida wa ƙasashe 192 kan manyan barayin Najeriya

Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa, ya nemi haɗin kan ƙasashen duniya 192 wajen ganin Najeriya ta dawo…

Read More

Direbobin Tirela sun rufe babbar hanyar Kudu-zuwa Arewa

Manyan motocin Tirela sun tare hanyar da ta haɗa yankin Arewa da kudu a Okene da…

Read More

RASHIN TSARO: Boko Haram sun tada bama-bamai da nakiyoyi sau 1,366 a Barno, Adamawa da Yobe cikin shekaru biyar -UN

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙiyasta cewa a cikin shekaru biyar Boko Haram sun tayar da bama-bamai…

Read More