Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi…
Yadda na shafe kwanaki 25 a hannun Fulanin da su ka yi garkuwa da ni – Wazirin Dansadau
Alhaji Mustaoha Umar shi ne Wazirin Dansadau, garin da ke cikin Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. A zantawar sa da PREMIUM TIMES HAUSA, ya bada labarin irin bakar wahala…
An yi nadin sabon sarkin Dangulbi dake Jihar Zamfara
Alhaji Hussaini Marafa, shi ne sabon uban kasar Dangulbi dake a masarautar Dansadau a karamar hukumar Maru a Jihar Zamfara. Maimartaba Sarkin Dansadau, Alhaji Husseini Umar shi yayi nadin a…
Buhari ya maida wa Gwamna Ortom raddi
Shugaba Muhammadu Buhari ya maida wa Gwamna Sanuel Ortom na Jihar Benuwai raddin zargin da ya yi masa cewa ya yi biris ‘yan bindiga na kashe al’ummar jihar Bemuwai ya…
Wai ina wakar da Rarara ya karbi kudin talakawa ya yi barazanar zai yi wa Buhari? Daga Asabe Dattijo
Fitaccen mawakin APC kuma mawakin shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Abdullahi Ganduje na jihar Kano Dauda Kahutu, wand aka fi sani Rarara ya yi buris da mutane bayan ya yi…
MATSALAR TSARO: Najeriya ba ta afkawa cikin irin wannan mawuyacin halin a baya ba – Minista Akpabio
Ministan Harkokin Bunkasa Yankin Neja Delta, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa Najeriya ba ta taba samun kan ta mawuyacin halin da ta tsinci kan ta ba a yanzu. Akpabio ya…
Likita ta gargadi mata masu yawan aski, su rika bada tazara domin kiwon lafiyar su
A wani rahoto da jaridar Nation ta wallafa ranar Alhamis, wata likita da ta kware a harkar lafiyar mata musamman wanda ya shafi gaban su, ta gargade su su daina…
Zai yi wahala Amurka ta taya Najeriya dakile matsalar tsaro, saboda tabon take hakkin jama’a da ke jikin gwamnatin kasar nan – Falana
Babban Lauya kuma babban dan taratsin kare hakkin jama’a Femi Falana, ya bayyana cewa ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya daina yi wa ‘yan Najeriya romon-kunne da molon-ka, ya na…
DAUDAWA YA KOMA RUWA: Gogarman ‘Yan bindiga da ya shirya sace daliban makaranta 300 na Kankara ya koma daji
Idan ba a manta ba, dan bindigan da ya shirya kuma ya jagoranci sace daliban makarantar sakabdaren Kankara Awwal Daudawa ya mika kai inda ya mika makaman sa, akalla bindigogi…
Wasu Gwamnonin A Najeriya Sun Fi Dacewa Da Mulkin Soja, Daga Mustapha Soron Dinki
Mulkin siyasa idan babu farin ciki ya samu matsala. Amfanin siyasa shine ta samar da farin ciki mai girma a tsakanin mutane masu rinjaye. Wannan ita ce cikakakykyiyar siffar gwamnatin…