Dalilin Da Ya Sa Ake Samun Karancin Takardun Naira A Wasu Bankunan Najeriya

“Yayin da muka farga da damuwar da jama’a ke nuna wa ta karancin kudade, muna so…

Read More

Shugaban Jamus Olaf Scholz Ya Nuna Sha’awar Kulla Alakar Kasuwanci Da Najeriya

Yayin da Shugaban gwamnatin tarayyar Jamus, Olaf Scholz da tawagarsa suka kai ziyarar aiki Najeriya, Shugaba…

Read More

Kotun Kenya Ta Yi Watsi Da Karar Neman Haramta Shiga Da Abincin Da Aka Sauya wa Yanayi

A watan Oktoban bara gwamnatin ta Kenya ta dage haramcin shiga da nau’in abincin da aka…

Read More

Tsarin Inshorar Takaful Ya Kara Samun Tagomashin Raba Rarar Kudi A Najeriya

Tsarin inshorar da a ke kira Takaful ya kara samun tagomashin raba rarar kudi ga wadanda…

Read More

Masu Kananan Sana’o’i Sun Bukaci A Samar Musu Matsuguni Idan Za’a Kore Su Daga Cikin Abuja

Biyo bayan kalaman da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi jim kadan bayan…

Read More

NNPCL Zai Ciyo Bashin Dala Biliyan Uku Don Farfado Da Darajar Naira

Tashin farashin dala a Najeriya ya sa kayayyaki musamman na masarufi sun yi tashin gwauron zabi,…

Read More

Yajin Aiki: Tinubu Zai Kafa Kwamiti Don Duba Bukatun NLC

Daga cikin bukatun da kungiyar ta NLC ta gabatar, akwai neman a kara mafi karancin albashin…

Read More

KASUWA A KAI MAI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Monkam Da Ke Kamaru – Yuni 4, 2023

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Monkam da ke yankin Littoral a kasar…

Read More

Kungiyar Manoman Shinkafa Ta Najeriya Ta Kaddamar Da Shirin  Bada Lamunin Kayan Noma Na Musamman Domin Karfafa Gwiwar Manoma

Yayin da damina ke kankama a sassan Najeriya, Kungiyar Manoman shinkafa, sarrafa ta da kuma kasuwancinta…

Read More

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Bisashe Ta Garin Gabi, Nijar, Mayu 28, 2023

Shirin kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar bisashe ta garin Gabi a cikin yankin…

Read More