Najeriya Ta Fara Biyan Ma’aikata Albashin Da Aka Yi Karin Kashi 40 Cikin 100 

Sai dai kungiyar Malaman jami’a ta ASUU ba ta ji dadi ba, ganin yadda aka cire…

Read More

Rashin Daukar Darasi A Kura-kuran Baya Ya Kai Ghana Ga Tabarbarewar Tattalin Arziki

Cibiyar kula da harkokin tattalin arziki ta bayyana damuwarta game da maimaita kura-kurai da gwamnatoci suka…

Read More

Mutum Miliyan 48 Na Fuskantar Barazanar Yunwa A Yammacin Afirka – MDD

Jami’an Majalisar Dinkin Duniya sun ce matsalar yunwa na ci gaba da karuwa a yankin Yammacin…

Read More

Legas, Bayelsa, Ondo Sun Sha Fama Da Tsadar Kayayyaki A Cikin Watan Maris-NBS

An aiyan jihohin Ondo, Bayelsa da Legas a matsayin inda aka fi tsananin fama da tsadar…

Read More

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Cinikayya A Kasuwar Checheniya, Kaduna, Afirilu 16, 2023

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya garzaya kasuwar Gumi da ke hade…

Read More

‘Yan Ta’adda Sun Kona Motocin Dakon Albasa Mallakar ‘Yan Nijar A Wani Jejin Burkina Faso

Shugabanin kungiyoyin manoman albasa  da masu fitar da ita kasashen ketare sun koka a game da…

Read More

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Yadda Matsalar Karancin Kudade Ta Shafi Harkar Kasuwanci A Babbar Kasuwar Bodija Da Ke Ibadan, 09 Afrilu, 2023

Harkokin kasuwanci da dama sun tagayyara bayan da hukumomin Najeriya suka sauya wa wasu daga cikin…

Read More

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Kasuwar Baje Kolin Kayayyakin Gargajiya A Damagaram Kashi Na Biyu, Afirilu 2, 2023

A makon da ya gabata shirin kasuwa a kai maki dole ya kai ziyara a wata…

Read More

China Na Niyyar Taimakawa Ghana Don Ta Samu Lamuni Daga IMF

Gwamnatin China ta ba da wata kwakkwarar alamar cewa tana son taimakawa Ghana wajen tabbatar da…

Read More

Najeriya: Bashin Da Gwamnati Ta Ciyo Daga Bankunan Gida Ya Kai Naira Tiriliyan 28.43

Kudaden da bankuna ke bai wa gwamnati ya karu da Naira tiriliyan 3.77 a cikin watanni…

Read More