Lallai jami’an tsaro su gaggauta yin awon gaba da Aisha Buhari, domin ita ba shafaffiya da mai bace – Naja’atu Mohammed

A hira da gogaggiyar ƴar siyasa kuma mai kare hakkin ɗan Adam, Naja’atu Mohammed ta yi…

Read More

QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

Wasannin da aka buga na biyu a ranakun 28 da 29 ga Nuwamba, ya nuna yadda…

Read More

Yadda na tsara cigaban Jigawa ta fannin fasahar sadarwa ta zamani – Danmodi

Dan takarar gwamna na Jam’iyyar APC a Jigawa, Umar Namadi, wadda akafi saninsa da ‘Danmodi’ ya…

Read More

QATAR 2022: Kamaru Da Serbia Sun Yi Kunnen Doki 3-3

Kamaru da Serbia sun tashi da kunnen doki 3-3 ranar Litinin a gasar cin kofin duniya…

Read More

QATAR 2022: Amurka Ta Kimtsa Ko Ta Doke Iran Ko Kuma Ta Tattara Ta Koma Gida

Kimanin shekaru 24 kenan da Amurka ta fafata da kasar Iran. A waccan lokacin Amurka bata…

Read More

RAWA MA DA RANAR TA: An rantsar da gwanin rawa Adeleke Gwamnan Osun, har ya kulle dukkan asusun ajiyar gwamnatin jihar zai yi bincike

An rantsar da Ademola Adeleke na PDP sabon Gwamnan Jihar Osun a ranar Lahadi. An rantsar…

Read More

Qatar 2022: Ghana Ta Doke Koriya ta Kudu Da Ci 3-2 Bayan Zazzafar Karawa

Ghana dai ta gaza cin wasanta na farko da Portugal a farkon bude gasar wacce ake…

Read More

QATAR 2022: Jamus Ta Tsallake Rijiya Da Baya A Gasar Cin Kofin Duniya

Jamus ta gujewa wani abin kunya na ficewa daga gasar cin kofin duniya a farkon gasar…

Read More

Idan nine Allah ya ba kujerar majalisar Kaduna ta Arewa, zan rike mutane da adalci – Bello El-Rufai

Ɗan takarar kujerar majalisar Kaduna ta Arewa a majalisar Tarayya, Bello El-Rufai ya bayyana cewa idan…

Read More

2023 TA ƊAU ZAFI: Kotu ta ɗaure wanda aka kama da katin zaɓe 101 a Sokoto – INEC

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa hukumar ta samu nasarar gurfanar da Nasir Idris…

Read More