SHETTIMA A RASHA: ‘Nan da shekara ɗaya za a riski gagarumin sassaucin rayuwa a Najeriya’

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya tabbatar da cewa Najeriya za ta sake zama a ƙasaitacciya.
Shettima ya yi wannan alwashin a gaban ‘yan Najeriya mazauna Rasha.
Ya ce Gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu na da yaƙinin ceto al’ummar ƙasar nan a cikin lokaci ba da nisa ba.
Dangane da Taron Haɗin Gwiwar Africa da Rasha, Shettima wanda a birnin St Petersburg, ya ce za a cimma yarjejeniyar Rasha za ta a ƙarasa aikin gina a Kamfanin ƙarafa na Ajaokuta da kuma a ƙarafa, wato ALSCON.
“Zan tabbatar da cewa wannan lokaci Bola Tinubu ya tashi tsaye don farfaɗowa.
Shettima ya ce zuwa shekarar 2035 Brazil da Rasha za su ya yi fama matsalar masu aiki, waɗanda ya ce ‘yan Najeriya za su cike adadin waɗanda za su nema a lokacin.