RABA GARDAMA: An nada Farfesa Azeez Bello shugaban Jami’ar jihar Osun na riƙon ƙwarya

Shugaban kwamitin gudanarwar jami’ar Jihar Osun na riƙon ƙwarya.

Shugaban kwamitin Yusuf Alli ya bayyana cewa an yi haka ne ganin rashin kai ga tsaida wanda zai canji shugaban jami’ar wanda wa’adin sa ya shugabancin sa a jami’ar ya kare.

Farfesa Afeez Bello mai shekaru 45 farfesan kimiyyar nazarin yanayi ne da muhalli.

Kamar yadda Alli ya shaida ranar Juma’a, 5 ga Nuwamba ne zai fara aiki.

Zai ci gaba da rike jami’ar har sai an samu daidaituwa an nada sabon shugaban jami’ar.