KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Cinikayya A Kasuwar Checheniya, Kaduna, Afirilu 16, 2023

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya garzaya kasuwar Gumi da ke hade da babbar kasuwar Checheniya a garin Kaduna.

Shirin ya tattauna da masu kayan masarufi da kuma kayan sawa musamman a wannan lokaci da ake tunkarar karamar Sallah.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar: