Hukumar Kwallon Kafar Saudiyya Ta Dakatar Tare Da Cin Tarar Ronaldo

A yau Alhamis, hukumar kwallon kafar kasar Saudiya ta dakatar da Christiano Ronaldo daga bugu wasa guda sakamakon wata alama daya nuna da yatsunsa a tsakiyar fili a makon daya gabata wacce aka hakikance cewar tsokana ce.