Joe Peseiro Ya Yi Murabus Daga Matsayin Kocin Tawagar Super Eagles
Jose Peserio ya sanar da gama aikinsa na horar da ‘yan wasan tawagar Super Eagles ta Najeriya bayan tawagar ta kai wasan karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta AFCON a kasar Ivory Coast.