Manyan motocin Tirela sun tare hanyar da ta haɗa yankin Arewa da kudu a Okene da ke jihar Kogi, tun daren Juma’a, sakamakon zargin wani soja da harbin tayar wata mota.
Hotuna daga Khamis Sa’id Ƴankaba