Har yanzu tsadar rayuwa na wuju-wuju da marasa ƙarfi a Najeriya – NBS

Tsadar rayuwa da tsadar kayan abinci da na masarufi na ci gaba da nukurkusar marasa ƙarfi…

Read More

ZAMFARA: Ƴan bindiga sun kashe Dagacin Lamba, sun sace manoma 20 a gonakin su

Manoma akalla 20 ne ƴan bindiga suka sace a a daidai suna gonakin su a karamar…

Read More

ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Dalilin da ya sa INEC ta cire sunan Soludo da na PDP daga jerin ƴan takara

Murnar tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Farfesa Charles Soludo ta cin zaɓen share fagen takarar…

Read More

NCC ta ce kashi 50% na rumfunan zaɓen ƙasar nan ba su da intanet mai ƙarfin tura sakamakon zaɓe

Kwana ɗaya bayan da Majalisar Dattawa ta bayyana cewa ta miƙa batun amincewa da ƙudirin aikawa…

Read More

RADDIN APC GA PDP: Ba wanda ya tirsasa Matawalle da Ayade komawa APC

Jam’iyyar APC ta musanta zargin da PDP ta yi cewa Gwamnatin APC ce daga sama ke…

Read More

CANJIN SHEƘA: Kotu ta ɗage ƙarar neman ƙwace kujerar Gwamnan Zamfara daga hannun Bello Matawalle

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ɗage sauraren ƙarar da aka shigar ana neman kotun ta…

Read More

KATOƁARA. GANGANCI. SAƁO: Gwamnatin Kano maka Abduljabbar Kabara a Kotu

Gwamnatin Kano ta maka shehin malamin addinin musulunci, Abduljabbar Nasiru Kabara a babban kotun shari’a dake…

Read More

” Ni aggwamnan Zamfara ko sun so ko ba su so ba, kuma babu yadda za su yi da ni” – In ji Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa ba ya faɗa ko gaba da mataimakin sa,…

Read More

Ku rage farashin raguna musulmai su iya yin laiya – Rokon fasto Yohanna ga masu siyar da raguna

Kungiyar malaman addinin musulunci da na kiristoci a Kaduna sun yi kira ga masu saida raguna…

Read More

HARKALLA: Kotu na shari’a da wani dillalin filaye da ya siyar wa mutum uku fili daya a Kaduna

Kotun Shari’a dake Maganin Gari a Kaduna ta yanke wa wani magidanci kuma dan kasuwa Muhammad…

Read More