Kungiyar ‘Nigeria Equity Group (NEG)’ ta bayyana cewa kamata ya yi Najeriya ta samu shugaban ƙasa…
Masarautar Ƙaraye ta dakatar da dagacen da ya saida wa Fulani fili suka gina masallaci
A masarautar Karaye dake jihar Kano ta dakatar da dagacen kauyen Butu-Butu dake karamar hukumar Rimingado,…
“Allah mun tuba, mu na da-na-sanin zaɓen Buhari” -Oyinlola, Tsohon Gwamnan Osun
Tsohon Gwamnan Osun, Olagunsoye Oyinlola ya nemi gafarar Ubangiji bisa abin da ya kira “zurɓabiyar rashin…
SIYASA ROMON JAƁA: Mataimakin Gwamnan Zamfara na fuskantar tsigewa
Siyasar Zamfara ta ɗauki sabon salo, yayin da Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ɗin ke ƙoƙarin tsige…
HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda noman masara, waken soya da kashu ya karɓi matar da ta watsar da aikin banki
A jami’a, Bolanle Kayode ta yi digiri na farko a fannin tsarin noman tattalin arziki. Bayan…
Majalisar Dattawa ta yi biris da koken waɗanda su ka raina kashi 3% ta rattaba hannu kan Dokar Rabon Arzikin Mai ta PIB
Majalisar Dattawa ta yi biris da koke-koke da ƙorafe-ƙorafen jihohi da al’umma masu neman a ƙara…
Hukumar Bin Diddigin Safarar Kuɗaɗen Sirri NFIU ta ce ta na shan matsin-lamba daga ‘yan siyasa da manyan jami’an gwamanti
Hukumar Bin Diddigin Safarar Kuɗaɗen Sirri, wato National Financial Intelligence Unit (NFIU) ta ce ta na…
SUNAYE: Sanatocin da ba su yarda a rika saka sakamakon zaɓe a yanar gizo ba, da wadanda suka ce a rika sakawa
A ranar Alhamis, kafin majalisar dattawa ta tafi hutun sati 9 ta kicime cikin ruɗanin amincewa…