Yadda Mahara suka kashe Ƴan sandan Mobal fiye da dozen ɗaya lokaci guda a Zamfara

Wasu zaratan ‘yan sandan Mobal da aka tura kai wa ‘yan biindiga farmakin musamman sun gamu…

Read More

Turji ya saki mutane 150 da ya tsare bayan shi ma an sakar masa mahaifin sa

Gogarman Ƴan Bindigar Zamfara da Gwamnatin Najeriya sun cika wa juna alƙawari, inda Turji ya saki…

Read More

Tsurku, Bita-Da-Ƙulli, Hassada da Nuƙufarcin da ake kulla min ba za su hana ni yin takarar shugabancin APC ba – Yari

Tsohon gwamnnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari ya ce ba ya tsoron masu shirya masa tuggun kada…

Read More

KWALARA: Mutum 54 sun mutu a babban birnin tarayya Abuja

Karamar ministar Abuja Ramatu Tijjani Aliyu ta bayyana cewa cutar kwalara ta yi ajalin mutum 54…

Read More

Yadda Ɗan Najeriya yayi dakon cutar ƙuraje ‘Monkey pox’ zuwa Amurka

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa Amurka CDC ta bayyana cewa an gano kwayoyin cutar ƙuraje…

Read More

Tabbas akwai yarjejeniya tsakanin Buhari da Tinubu cewa zai mika wa Tinubu mulki a 2023 – Rufai Hanga

Tsohon shugaban rusasshiyar jam’iyyar CPC, Jam’iyyar Buhari, Rufai Hanga, ya bayyana cewa tabbas akwai alkawarin da…

Read More

ƁARKEWAR SABUWAR ZAZZAFAR KORONA: Gwamnati ta ɗora jihohi shida kan siraɗin ko-ta-kwana

Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ko-ta-kwanan ɓarkewar sabuwar zazzafar cutar korona samfur ta uku, mai suna…

Read More

Akalla maza 194 ne mata suka ci zarafin su cikin watanni shida a jihar Legas – Rahoto

Hukumar dake sauraron kararrakin cin zarafi da fyade a jihar Legas DSVRT ta bayyana cewa mata…

Read More

ƁARAYI.ƳAN DABA.ƳAN BINDIGA.MASU GARKUWA DA MUTANE, 202 Ƴan sandan Kano suka kama cikin kwanaki 30 – Kiyawa

Akalla ƴan daba, ƴan bindiga, masu garkuwa da mutane, ɓarayi, ƴan sane, ƴan damfara 225 ne…

Read More

Karamar hukuma a Jigawa ta kori karuwai, ta rufe gidajen shan barasa

Karamar hukumar Gwaram a Jihar Jigawa ta baiwa karowan yankin dasu tattara su fice daga yankin…

Read More