Giannis Antetokounmpo Zai Je Najeriya Karon Farko

Giannis Antetokounmpo shahararran ‘dan wasan kwallon kwando ya lashe lambar yabo ta NBA MVP guda biyu…

Read More

AFCON: Najeriya Ta Yi Nasara A Kan Kwaddebuwa

Dan tsaron bayan Najeriya, WIlliam Troost Ekong, ne ya zura wa Najeriya kwallo ta bugun fenariti.

Read More

A Shirye Muke Mu Fafata Da Kwaddebuwa, Inji Shugaban Kwallon Kafa Ta Najeriya

Shugaban Hukumar Kwallon kafa ta Nigeria Alh. Ibrahim Gusau yace bashi da wani Shakku akan wasan…

Read More

AFCON: Ra’ayoyin Wasu ‘Yan Ghana Bayan Da Ghana Black Stars Ta Sha Kashi A Hannun Cape Verde

Tawagar Ghana Black Stars ta sha kashi a hannun Cape Verde da ci 2-1 a wasanta…

Read More

AFCON: Najeriya Ta Tashi Kunnen Doki Da Equatorial Guinea

Dan wasan Equatorial Guinea Ivan Salvador ne ya fara zura kwallo a ragar Najeriya a minti…

Read More

Guinea Bissau, Ivory Coast Za Su Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka

A rukunin A, akwai Najeriya, Ivory Coast, Guinea Bissau da kuma Equatorial Guinea.

Read More

Tsohon Dan Wasan Brazil Mario Zagallo Ya Rasu

Shugaban Hukumar Kwallon kafar Brazil Ednaldo Rodrigues, ya kwatanta Zagallo cikin wata sanarwa da ya fitar…

Read More

An Sako Oscar Pistorius Daga Gidan Yari Shekaru 11 Bayan Ya Kashe Budurwarsa

An saki Oscar Pistorious dan wasan tsere na gasar Olympics daga gidan yari a kasar Afirka…

Read More

Shin Kun San Kyautan Nawa Tawagar Da Ta Lashe Kofin Nahiyar Afirka Za Ta Samu?

Duk tawagar da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2024 za ta samu kyautar…

Read More

Shugaba Tinubu Da Mai Dakinsa Sun Karbi Bakuncin Asisat Oshoala

Shugaban da mai dakinsa sun nuna farin ciki da alfaharinsu kan nasarorin da Oshoala ta samu,…

Read More