Giannis Antetokounmpo Zai Je Najeriya Karon Farko

Giannis Antetokounmpo shahararran ‘dan wasan kwallon kwando ya lashe lambar yabo ta NBA MVP guda biyu da gasar NBA guda daya. An zabe shi zuwa gasar shahararrun ‘yan wasa kwando karon farko, sau biyar kuma ya buga wasanni bakwai a cikin wasan na fitattun ‘yan wasa.