AFCON: Ra’ayoyin Wasu ‘Yan Ghana Bayan Da Ghana Black Stars Ta Sha Kashi A Hannun Cape Verde
Tawagar Ghana Black Stars ta sha kashi a hannun Cape Verde da ci 2-1 a wasanta na farko a rukunin B a gasar cin kofin Nahiyar Afirka da Ivory Coast ke karɓar bakuncin gasan.