Ba Kwalera ba ce ta kama Alhazan Kano, Garau-Garau ne suka ɗirka ya lalata musu ciki – NAHCON

Hukumar Alhazai ta Kasa ta karyata raɗe raɗin da ake yaɗawa wai citar Kwalera ce ta…

Read More

Cutar Sanyi ‘Diphtheria’ ta yi ajalin mutum 80 a Najeriya – NCDC

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa cutar Diphtheria ta barke a Babban…

Read More

Kungiyar likitocin MSF sun kula da yara sama da 10,000 dake fama da yunwa a yankin Arewa maso Yamma

Kungiyar likitocin MSF sun kula da yara 10,200 dake fama da yunwa a yankin Arewa maso…

Read More

BAHAYA A WAJE: Ana bukatar dakunan bahaya miliyan 3.9 duk shekara a Najeriya – UNICEF

Asusun kula da al’amuran yara kanana na majalisar dinkin duniya UNICEF ya bayyana cewa Najeriya na…

Read More

Cin hanci da rashawa, rashin isassun ma’aikata na daga cikin matsalolin da suka dabaibaye cibiyoyin lafiya na matakin farko a Abuja

Sakamakon wani bincike da (Tap Nitiative for Citizens Development da Dataphyte) suka gudanar kan cibiyoyin kiwon…

Read More

DUBU TA CIKA: Gwamna ya kama ma’aikatan asibiti na siyar da magungunan da aka tanadar wa marasa lafiya kyauta

Gwamnan Jigawa Umar Namadi ya kai ziyarar bazata babban asibitin Dutse inda ya kama wasu ma’aikatan…

Read More

An gudanar da taron fadakar da uwaye alfanun yin awon ciki akai-akai kafin a haihu

Kwararrun jami’an lafiya sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta ci gaba da wayar da…

Read More

Dr. Muhammad Ali Pate Janye Daga Shugabancin Vaccine Alliance

Sabon shugaban hukumar samar da rigakafi ta Gavi Vaccine Alliance, Dan Najeriya Dr. Muhammad Ali Pate,…

Read More

SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Dino Melaye ya yi rantsuwar an yi aringizon kuri’u don a kada Atiku

Kakakin Yaɗa Labaran Kamfen ɗin Atiku Abubakar, Dino Melaye, ya bayyana gaban Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen…

Read More

AN GUDU BA A TSIRA BA: ‘Baban Aisha’, mai maganin gargajiya ya shiga hannu

Salisu Sani, wanda aka fi sani da ‘Baban Aisha’ mai siyar da maganin gargajiya da ake…

Read More