Kungiyar Likitocin Cikin Gida ta NARD, ta yi fatali da tayin karin kashi 25 bisa 100…
‘DIPHTHERIA’: Mutum biyu sun mutu a jihar Bauchi
Hukumar kula da aiyukkan cibiyoyin lafiya na matakin farko ta jihar Bauchi BSPHCDA ta bayyana cewa…
YAJIN AIKI: Nan ba da dadewa ba za mu sake zama da kungiyar likitoci NARD – Inji Abbas
Kakakin majalisar wakilai na kasa Tajuddeen Abbas a ranar Laraba ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na…
Dalilin da ya sa kungiyar Likitoci NARD, ta tsundima yajin aiki
Kungiyar likitoci NARD, ta fara yajin aikin ‘Sai baba ta gani ‘ ranar Laraba Shugaban kungiyar…
KORONA: Kasar Kanada ta baiwa Najeriya tallafin dala miliyan 9.2, domin ci gaba da yin rigakafin Korona
A ranar Laraba ce Gwamantin Tarayya taamshi tallafin dala 9,261,920, domin hanzarta ayyukan rigakafi na cutar…
Likita ta gargadi ‘yan Najeriya game da hadarin makanta da cutar glaucoma ke haifarwa
Wata mashahuriyar farfesa a fannin ilimin ido, Adeola Onakoya, ta ce jahilci da tsananin talauci na…