Da Ɗumi-Ɗumi: Shugaban Majalisar Sarakunan jihar Taraba, Aku Uka, ya mutu

Sarkin Masarautar Kwararrafa dake Wukari kuma shugaban majalisar Sarakunan jihar Taraba, Shekarau Angyu Masa-Ibi (Aku Uka)…

Read More

Jiragen yaƙi sun yi luguden wuta a dazukan Sokoto da Katsina

Dakarun sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun kashe ‘yan ta’adda da dama tare da tarwatsa maboyar…

Read More

Jam’iyyar PDP ta yi watsi da batun karba-karba a zaben 2023

Babbar Jam’iyyar adawa a Najeriya PDP a  taron masu ruwa da tsaki da ke gudanarwa a…

Read More

Kotu ta yanke wa Faisal Maina hukuncin shekara 24

Wata babbar kotun Tarayya da da zama Abuja ta yanke wa Faisal, ɗan Abdulrasheed Maina, tsohon…

Read More

Masarautar Kontagora ta samu sabon Sarki

Kwamitin naɗin Sarkin Sudan Kontagora ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautun jihar Neja, Hon. Emanuel…

Read More

Tsohon Sanata a jihar Taraba A. A. Ibrahim ya rasu

Mun samu labarin rasuwar Senator Abdul’aziz Abubakar Ibrahim, tsohon Sanata da ya wakikci jihar Taraba ta…

Read More

Da Ɗumi-Ɗumi: EFCC ta tsare uwar-gidan Gwamnan Kano

Rahotanni daga ingantattun majiya sun tabbatar da cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin…

Read More

Boko Haram ta fara horar da matasa a wasu garuruwan jihar Neja

Rahotanni na cewa mayakan Boko Haram sun mamaye garuruwa da dama a jihar Neja, inda suke…

Read More

Wanda ya yi zanen batanci akan Annabi ya mutu

Wani ɗan ƙasar Sweden da ya yi zanen ɓatancin Annabi Muhammadu ta hanyar zana abin da…

Read More

Mahaifin Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara ya mutu a hannun ƴan-bindiga

An tabbatar da mutuwar mahaifin Kakakin Majalisar Dokokin jihar Zamfara Alh Muazu Abubakar Magarya a hannun…

Read More