Masana’antar yawon bude ido ta Ghana da ke farfadowa daga annobar Covid-19, ta sami habaka yayin…
Kamaru Za Ta Sake Bude Wani Kamfanin Sarrafa Alkama Don Samar Da Burodi
Abdullahi Mansoor, manomi ne kuma mazaunin Yankin Adamawa, ya yi farin ciki da wannan labari, ko…
Kasuwa: Hada-hadar Kasuwanci a Kasuwar Garki Village, Abuja, Mayu 22, 2022
Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Garki Village da ke Abuja, babban birnin…
Kasar Togo Ta Bude Kan Iyakarta Da Ghana
Bayan watanni biyu da gwamnatin Ghana ta sanar da bude iyakokinta, hukumomi a Togo sun sanar…
Hukumomin Nijar Sun Hana ‘Yan Gudun Hijira Sana’ar Sare Bishiya
Hukumomin sun ce sun dauki wannan mataki ne don kare matsalar kwararowar hamada da kasar ke…
KASUWA: Harkokin Kasuwanci a Tsohuwar Kasuwar Karamar Hukumar Yola Ta Arewa, Mayu 8, 2022
Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara “Tsohuwar Kasuwa” a karamar hukumar Yola ta arewa…
KASUWA: Hada Hadar Kasuwanci A Wasu Kasuwannin Jihohin Nijer, Mayu 1, 2022
Shirin kasuwa na wannan makon ya kai ziyara wasu kasuwannin jihohin jamhuriyar Nijer gabanin bukukuwan Sallah.
Sallah: Mazauna Birnin Khumasi Na Kokawa Da Tsadar Tufafi A Kasuwa
Farfesa Nail Muhammad Kamil babban lakciran ilimin kasuwanci a Jami’ar kimiyya da fasaha ta “KNUST” ya…