Kasuwar Katakon Birnin Accra, Ghana

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara babbar kasuwar Timber Market da ke birnin Accra…

Read More

Dangote Na Sa Ran Buhari Zai Kaddamar Da Kamfanin Matatar Mansa Kafin Wa’adinsa Ya Kare

Wani Ma’aikacin kamfanin Dangote ya ce a wannan watan matatar man za ta fara aiki a…

Read More

Hukumomin Ghana Sun Haramta Cin Kasuwa A Bakin Titunan Birnin Accra

Masu sana’ar a bakin titin birnin Accra a Ghana sun roki Ministan da ya nema musu…

Read More

Buhari Ya Kaddamar Da Kamfanin Taki Na Dangote A Legas

Fadar shugaban Najeriya ta bayyana kamfanin takin na Dangote a matsayin mafi girma a duniya.

Read More

Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Samun Gurbataccen Man Fetur A Kasar

Shugaban kula da dokokin ma’aikatar man fetur ta Najeriya, Malam Faruk Ahmed, ya yi cikakken bayani…

Read More

Gwamnatin Borno Ta Rabawa Marasa Aikin Yi Tasi, Keke Napep Da Bas 610

Hukumomin jihar sun ce kowane Keke Napep na dauke da wani tambarin na’ura da zai rika…

Read More

Ba Za A Samu Matsalar Karancin Man Fetur Ba – NNPC

Dogayen layuka a gidajen mai na daga cikin alamun da ‘yan Najeriya ke la’akkari da su…

Read More

NLC Ta Janye Shirinta Na Yin Zanga-zanga A Najeriya

A farkon makon nan gwamnatin tarayyar ta bayyana cewa ta janye shirin cire kudaden tallafin mai.

Read More

An Yaye Matasa 450 Da Aka Koyawa Sana’o’in Hannu A Kebbi

Matasa da matasan sun koyi sana’o’i irinsu hada man shafawa da na amfanin gida da sauransu.

Read More

Matasan Najeriya Na Laluben Hanyoyin Inganta Makomar Kasar

Da yawan jama’a na dora alhakin koma-bayan kasar ga dalilai mabambanta, da kuma hanyoyin da suke…

Read More