Sallah: Mazauna Birnin Khumasi Na Kokawa Da Tsadar Tufafi A Kasuwa
Farfesa Nail Muhammad Kamil babban lakciran ilimin kasuwanci a Jami’ar kimiyya da fasaha ta “KNUST” ya ce mamayar da Rasha ke yi a Ukraine na tasiri sosai akan farashin kayayyaki a duniya.