An Fara Baje Kolin Raguna A Manyan Biranen Najeriya

Farashin raguna kan na kama ne  daga N160,000 zuwa N170,000, wadanda kuma ake shigo da su…

Read More

KASUWA: Farashin Raguna Da Sauran Kayan Abinci A Wasu Kasuwannin Abuja, Yuli 3, 2022

Wakiliyar Muryar Amurka Hauwa Umar ta kai ziyara kasuwar Apo da ta Wuse a Abuja babban…

Read More

Legas Ta Kara Naira 100 Akan Kudin Tikitin Motocin Safa Na BRT

A ranar 13 ga watan Yuli karin kudin tikitin da ak yi zai fara aiki a…

Read More

Gwamnatin Najeriya Za Ta Kebe Wasu Yankuna Don Noman Abincin Dabbobi

A cigaba da yunkurin nemo masalaha ga yawan rigingimu da ake samu tsakanin makiyaya da manoma…

Read More

KASUWA: Hada Hadar Kasuwanci a Kasuwar Monday Market Da Ke Birnin Ilori, Yuni 26, 2022

Shirin Kasuwa a kai maki dole na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Monday Market da…

Read More

Biden Ya Nemi Majalisar Dokoki Ta Dakatar Da Harajin Da Ake Karba A Hannun Masu Shan Mai

Farashin man fetur ya haifar da kaso mafi girma na hauhawar farashin kayayyakin masarufi, hayar gidaje,…

Read More

Shugaban Ghana Ya Bukaci Kungiyar EU Ta Kara Himma Wajen Taimakawa Kasashe Masu Tasowa

Shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akufo-Addo, ya bukaci kungiyar Tarayyar Turai da ta kara himma…

Read More

Manoman Shinkafa Sun Yi Taro Kan Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki A Najeriya

Kididdiga ta nuna cewa a duk shekara kusan tan miliyan 7 na shinkafa ake ci a…

Read More

Ghana Za Ta Zuba Jarin Dala Miliyan 10 Don Kara Bunkasa Masana’antar Yawon Bude Ido

Masana’antar yawon bude ido ta Ghana da ke farfadowa daga annobar Covid-19, ta sami habaka yayin…

Read More

Kamaru Za Ta Sake Bude Wani Kamfanin Sarrafa Alkama Don Samar Da Burodi

Abdullahi Mansoor, manomi ne kuma mazaunin Yankin Adamawa, ya yi farin ciki da wannan labari, ko…

Read More