Ghana: An Gudanar Da Taron Karfafawa Matasa Kwarin Gwiwa Kan Harkar Kasuwanci

An gudanar da taron karfafawa al’ummar zanguna kwarin gwiwar kasuwanci ko Zongo Startup Summit 2023, tare da yin kira ga matasa da su kasance masu halayen da suka dace, domin samun nasarar kasuwancinsu.