Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari daga ƙasar Faransa zai garzaya ƙasar Afrika ta kudu don halartan taro bajakolin Afrika da za a yi a birnin Durban.
Shugaba Buhari zai wuce ƙasar a ranar Asabar, 13 ga watan Nuwamba, 2021.
-
Facebook
Twitter