Ƴan sanda a Kano sun yi yunƙurin kama wani fitaccen dan jarida, bisa  fallasa wata badaƙalar su

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Wata babbar kotun jihar Kano karkashin jagoramcin Mai Shari’a Abdu Maiwada Abubakar ta haramta wa Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ismaila Dikko da wani Sufeta mai suna Friday kama wani shahararren dan jarida, Nasiru Salisu Zango.

Dan jaridar a cikin shirin mai suna “In Da Ranka” a gidan rediyon Freedom ya bankaɗo yadda wasu jami’an ‘yan sanda ke karbar miliyoyin naira daga hannun wadanda ba su ji ba ba su gani ba da sunan beli.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaGwamnatin Zamfara ta ƙaddamar da shirin tallafin lafiya ga marasa ƙarfi
Labari na gabaKamfanin UK Entertainment ya kai ƙarar Jaruma Hafsat Idriss kotu

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.