Da Ɗumi-Ɗumi: Wata motar ɗalibai daga Katsina ta yi hatsari a hanyar Abuja

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Wata motar ɗalibai mai lamba 14-B 107KT daga jihar Katsina ta samu hatsari a babbar titin Abuja – Kaduna.

Hatsarin ya faru ne a lokacin da ɗaliban ke kan hanyarsu ta zuwa Babban Birnin Tarayya Abuja domin tantancewar “Food Hygiene” kamar yadda wani ɗan jihar Katsina mazauni Abuja, Mihammad Kabir Aminu ya shaida.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaYadda ƴan Boko Haram suka kashe Janar da wasu sojoji 4 a wani kwanton bauna

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.